Manyan Labarai

Manyan Labarai

Jihar Neja za ta fara ba ’yan kato-da-gora bindigogi su yaki ’yan bindiga

Gwamnan ya ce za a ba su makaman ne domin su tunkari ‘makiyan jihar’.

’Yan bindiga: Rundunar Sojin Kasa ta gargadi Sheikh Gumi kan lafuzansa

An gargardi Shehin Malamin da ya kiyaye lafuzansa sannan kuma ya yi wa harshensa linzami.

An ci gaba da sauraron shari’ar ‘bidiyon Dala’ na Ganduje

Bangaren Ganduje sun kawo karin sabbin lauyoyi domin kare shi.

Kungiyar OPC ta kone kauyen Fulani ta kashe mace mai ciki a Oyo

Kungiyar Yarabawa ta OPC ta kama makaho mai shekara 75 bayan ta kone kauyen.

Farashin gangar danyen mai ya haura $71.28 a kasuwar duniya

“Muna harsashen karuwar farashin man na wucin gadi zuwa sama da $70 zuwa tsakiyar 2021.”