Manyan Labarai

Manyan Labarai

EFCC ta tsare tsohon ministan ƙwadago, Chris Ngige

Sai dai har yanzu EFCC ba fitar da sanarwa game da kama tsohon ministan ba.

An koro ’yan Najeriya 32 kan kasuwancin miyagun ƙwayoyi a Indiya

Daga mutum 50 da hukumomi suka kama a ƙasar sun koro 32 zuwa gida Najeriya.

Cin hanci da rashawa sun yi ƙatutu a Najeriya — ICPC

Hukumar ta ce yawancin dukiyar da wasu ke fankama da ita a Najeriya na da alaƙa da rashawa.

Kisan Zariya: Na bar Buhari da Allah — Sheikh El-Zakzaky

Malamim ya ce ya bar komai a hannun Allah domin yi masa Hisabi tsakaninsa da marigayi Buhari.

EFCC ta tsare Malami kan binciken kuɗaɗen Abacha

Ya zuwa yanzu EFCC ba ta fitar da wata sanarwa a hukumance kan lamarin ba.