Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ba zan yarda a yi min rigakafin COVID-19 ba – Yahaya Bello

“Iyakar abin da na sani shine ba na bukatar wata rigakafi, lafiya ta kalau. Ba zan yarda ayi min ba,” inji Gwamnan.

Tashar tsandauri ta Kano za ta lakume Dala miliyan 27 kafin ta fara aiki

Tashar zata fara aiki gadan-gadan nan da karshen shekarar 2022 za kuma ta samar da ayyukan yi kimanin 20,000.

Kotu ta dakatar da mukabalar Abduljabbar da malaman Kano

Kotun ta kuma bukaci Gwamnatin Jihar Kano da malamin da su bi umarninta.

‘Mun kama soja dumu-dumu yana ba ’yan ta’adda kaki da albarusai’

Gwamnatin ta ce an sami nasarar ne sakamakon bayanan sirri daga mazauna gari.

’Yan bindiga sun hallaka mutum 13 a kauyen Sakkwato

Aminiya ta kuma gano cewa karin wasu mutum bakwai kuma sun samu munanan raunuka sakamakon harin.