Manyan Labarai

Manyan Labarai

Har yanzu ina nan a kan bakata kan shawarar yi wa ’yan bindida afuwa – Sheik Gumi

Sheik Ahmed Gumi ya tsaya kai da fata cewa bai ga dalilin da zai sa a ki yi wa ’yan bindiga afuwa ba.

Rikicin Sasa: Kotu ta bada umarnin tsare mutum bakwai 

’Yan sanda na zarginsu da hannu a mutuwar wasu mutum 31.

Matawalle ya fara bayyana masu hannu a sace daliban Jangebe

Mai gadin makarantar na da hannu amma da aka je a kama shi sai mutane suka ta da rikici

Ba za mu lamunci haramta tashi da saukar jirage a Zamfara ba — Majalisar Dokoki

Har yanzu Gwamnatin Tarayya ta gaza fahimtar kalubalen tsaro da ya addabi Jihar Zamfara.

’Yan bindiga sun yi garkuwa da mutum 50 a Zamfara

Maharan sun kone rumbunan hatsi da gidaje a Karamar Hukumar Maru.