Manyan Labarai

Manyan Labarai

An sa dokar hana fita a Jangebe

An gano cewa harkokin kasuwar garin da makwabtansa na taimaka wa ayyukan ’yan bindiga

Ya kamata a hana shawagin jirage a jihohin Arewa —ACF

Ta bukaci Buhari ya haramta shawagin jirage a jihohin Arewa masu fama da matsalar tsaro.

An harbe mutum daya a Makarantar Jangebe

Rikici ya barke a Makarantar GGJSS Jangebe a yayin da daliban da aka sako ke haduwa da iyayensu

Mutum biyu sun mutu bayan karbar rigakafin Coronavirus

An fara bincike domin tabbatar da duk wata alaka da karbar rigakafin.

Dillalan Shanu da kayan abinci za su janye yajin aiki

Za mu janye yajin aikin safarar kayan abinci da shanu zuwa Kudancin Najeriya.