Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnatin Gombe ta nada sabon Mai Tangale

An nada Malam Danladi Sanusi Maiyamba a matsayin sabon Mai Tangale kwanaki bayan tarzoma kan nadin.

Jiragen sama ke kai wa ’yan bindiga makamai —Fadar Shugaban Kasa

Ana musayar zinari da makaman da jiragen ke kai wa ’yan bindiga

Jiragen yaki sun ragargaji ’yan bindiga a Kaduna

Jinrage sun yi luguden wuta kan ’yan bindiga a inda suke boye shanun sata.

’Yan bindiga sun sake sace dalibai uku a Katsina

An sace daliban ne bayan sun tashi daga makaranta.

An cafke mutum biyu da bindigogi 27 a Neja

An kera kowace bindigar AK-47 a kan Naira dubu biyar.