Manyan Labarai

Manyan Labarai

Daliban Jangebe sun isa Gidan Gwamnatin Zamfara

Daliban sun isa Gidan Gwamnatin Jihar Zamfara da asubahin ranar Talata.

Salihu Tanko Yakasai: Tsohon Gwamnan Jigawa ya kalubalanci masu magana da yawun Buhari

Salihu Tanko Yakasai ya fi masu magana da yawun Buhari jarumta.

Yajin Aiki: DSS ta gayyaci shugaban dillalan shanu da kayan abinci

Ya kamata gwamnati ta farga don ganin tarzoma bata kunno kai a kasar ba.

Mukabala: Sheik Abduljabbar ya amsa gayyata, ya gindaya sharudda

“A kan haka, na amsa wannan gayyatar kuma zan halarci mukabalar da zuciya daya.”

Yajin aiki: Kayan abinci sun yi tashin gwauron zabo a Kudu

Mahauta da ’yan kasuwar da ke da ragowar kayan na cin karensu ba babbaka ta hanyar tsawwala farashi.