Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ranar Talata za a kawo rigakakin COVID-19 kusan miliyan 4 Najeriya

Wannan ne dai zai kasance karo na farko da rigakafin za ta shigo Najeriya

Daga Jangebe ba za a sake sace dalibai a Najeriya ba – Buhari

“Muna ba da tabbacin cewa gwamnati tana da dukkan karfi da damar ganin bayan wadannan miyagun,”

Ba mu san ranar sake bude makarantun da muka rufe ba – Gwamnatin Neja

“Ban san lokacin da za su koma makaranta ko ga lokacin sake bude makarantun ba”.

An sako daliban Makarantar GGSS Jangebe

A halin yanzu suna kan hanyarsu ta zuwa Gusau.

’Yan bindiga sun sake kai hari wata makaranta a Kagara, sun sace mutum bakwai

‘Yan bindigar sun riski makarantar fayau babu kowa sai fushi ya kama su.