Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ganduje ya sanya ranar mukabala tsakanin Sheikh Abduljabbar da Malaman Kano

Za a gudanar da mukabala domin bambance tsakanin zare da abawa.

Tsoron da muke ji kan ’ya’yanmu —Iyayen Daliban Jangebe

Muna tsoron fyade da azbatarwa kuma masu garkuwar ba za su iya ciyar da su ba

Salihu Tanko Yakasai yana hannu —DSS

Muna bincike ne a kan batutuwan da suka wuce na bayyana ra’ayi.

Gwamnatin Gombe ta sa dokar hana fita a Billiri

An sa dokar hana fita bayan rikicin nadin sabon Mai Tangale ya koma tarzoma

Ba a sako Daliban Kagara ba —Gwamnan Neja

Gwamna Bello ya ƙaryata jita-jitar da ake bazawa cewa an sako daliban.