Manyan Labarai

Manyan Labarai

Nan gaba kadan za a sako Daliban Kagara —Gumi

Malamin ya bayyana haka ne bayan ganawarsa da shugabannin ’yan bindigar Neja

Sheikh Gumi ya shawo kan ’yan bindigar Neja

Shugaban ’yan bindiga Dogo Gide ya karbi tayin malamin na zaman lafiya

Tsohon shugaban Hukumar Hana Fasa-kwauri, Dikko Inde, ya rasu

Ya rasu yana da shekaru 61 da yammacin ranar Alhamis bayan fama da gajeriyar jinya.

Ba lallai ta’addanci ya kare nan da shekaru 20 masu zuwa ba – Buratai

Ya ce ’yan ta’addan sun gurbata tunanin mutane tsawon lokaci, cin galaba a kansu zai yi wahala.

Yadda ake sayen burodi, haka muke sayen makamai —Daudawa

Awwalu Daudawa ya bayyana abin da ya sa ya jagoranci sace Daliban Kankara