’Yan bindiga sun yi garkuwa da dalibai da malamai a Neja
Sun bi gidajen malamai da dakunan kwanan dalibai suka tisa keyarsu a makarantar gwamnati da ke Kagara
Manyan Labarai
Sun bi gidajen malamai da dakunan kwanan dalibai suka tisa keyarsu a makarantar gwamnati da ke Kagara
Wasu dattawa a Jos ke zuwa suna karbo ’yan daba da jami’an tsaro suka kama
A kwanakin baya, malamin ya shiga har cikin daji domin tattaunawa da ’yan bindigar su ajiye makamansu.
Saraki ya kuma ce babu kamshin gaskiya ko kadan a jita-jitar da ake yadawa cewa Jonathan zai koma APC.
Zai zama Shugaban EFCC mafi karancin shekaru kuma mutum na Farko daga Arewa ta Yamma.