Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari ya nada dan shekara 40 a matsayin sabon Shugaban EFCC

Nadin sabon shugaban Hukumar EFCC na zuwa ne watanni bayan sauke Ibrahim Magu.

Yadda ’yan Arewa ke kaura daga Ibadan bayan rikicin Sasa

Sun ce dole su bar Ibadan saboda sun rasa duk abin da suka mallaka kuma babu wani tallafi

Wata sabuwa: Cutar Ebola na sake barazana ga Najeriya

An gano masu sabuwar nau’in cutar COVID-19 mai saurin kisa a Najeriya

An sanar da ranar zaben kananan hukumomi a Kaduna

KADSIECOM ta ce za ta ba jam’iyyu akalla kwanaki 90 domin su shirya yadda ya kamata.

Yadda Okonjo-Iweala ta zama sabuwar shugabar WTO

Misis Ngozi dai za ta maye gurbin tsohon shugabar hukumar dan asalin kasar Brazil, Roberto Azevedo