Sojoji sun hallaka kwamandojin Boko Haram 2 da ake nema ruwa a jallo a Borno
Sojojin sun sami nasarar hallaka mayakan kungiyar guda uku a dajin Sambisa.
Manyan Labarai
Sojojin sun sami nasarar hallaka mayakan kungiyar guda uku a dajin Sambisa.
Ba jam’iyyarmu ce ke mulki yanzu ba, mu ’yan adawa ne. Me ya sa mutane suka damu da abin da jam’iyyar adawa ke yi ba jam’iyyar da ke mulki ba?
Gwamnan yana mayar da martani ne kan bukatar Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ta a yi wa ’yan bindigar afuwa.
“Hatta jikokinmu sai sun ci gajiyarsa, ba wai abu ne na sha yanzu magani yanzu ba.”
Maharan sun hahharbi dan kasuwar a kirji lokacin da ya ki basu hadin kai su tafi da shi.