Mutum 3 sun mutu sakamakon fadan kabilanci a Ibadan
Rahotanni sun ce lamarin ya janyo kone-konen gidaje da shaguna mallakar bangarorin biyu.
Manyan Labarai
Rahotanni sun ce lamarin ya janyo kone-konen gidaje da shaguna mallakar bangarorin biyu.
Kamfanin mai suna Infra-Co zai fara aiki da jarin Naira tiriliyan daya
Nan da watan Disamba ake son dan kwangilar ya kammala aikin, inji minista.
“Abin takaici ne yadda Gwamnatin Ganduje take rushe wurare masu dimbin tarihi a Kano,” inji Kwankwasiyya.
Ya yi zargin cewa manyan sojoji na amfana shi ya sa ba sa so matsalar ta kare.