Manyan Labarai

Manyan Labarai

CBN na mayar da ’yan Arewa saniyar ware a harkokin kudade – ACF

ACF ta yi kira ga Gwamnan bankin da ya duba shawarwarinsu da kyakkyawar manufa.

Dole ce ta sa makiyaya suka fara amfani da AK-47 –Gwamnan Bauchi

“Muna da Yarbawa a Bauchi sama da shekaru 150, tun ma kafin a kirkiri Najeriya.”

Har yanzu El-Rufai bai fahimci batun matsalar rashin tsaro ba — Ganduje

In ganin har yanzu El-Rufai ya gaza fahimtar batun matsalar tsaro a Arewacin Najeriya.

Dole sai mun yi sulhu da ’yan bindiga za a samu zaman lafiya — Matawalle

Amma hakan ba ya nufin kada mu ki yakar wadanda suka ki rungumar tsarin sulhu.

Farfesan Jami’ar Tafawa Balewa ya kubuta daga hannun ’yan bindiga

Ya kubuta bayan shafe sati uku a hannun masu garkuwa da mutane.