Manyan Labarai

Manyan Labarai

Farfesan Jami’ar Tafawa Balewa ya kubuta daga hannun ’yan bindiga

Ya kubuta bayan shafe sati uku a hannun masu garkuwa da mutane.

‘Tsawaita wa’adin Babban Sifeton ’Yan sanda bai ci karo da shari’a ba’

Lauyoyin sun ce matakin da aka dauka ya saba wa kundin tsarin mulkin Najeriya.

Yadda ’yan bindiga suka kashe mijina wata daya da aurenmu

Sun mayar da ni mai takaba bayan bindige mijina a gabana.

Fulani 4,000 sun yi kaura daga Kudu zuwa Kaduna

Wasu daga cikinsu sun tako a kasa bayan an koro su daga Kudancin Najeriya

Bidiyon tsiraici: Dan hadimin Tambuwal ya gurfana a kotu

Ana kuma zargin su da sayar da littafin batsa da zubar da ciki da dangoginsu