Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ban koma jam’iyyar APC ba —Fani-Kayode

Tsohon ministan ya musanta maganar Gwamna Yahaya Bello cewa ya fice daga PDP

’Yan sanda sun yi wa ’yan bindiga luguden wuta a Zamfara

’Yan bindiga sama da 100 sun kwashi kashinsu a hannun ’yan sanda a hanyar Gusau-Funtua

Mayakan Boko Haram sun kai hari Geidam

“Bayan wata daya da kai hari, Boko Haram ta sake kawo mana wani sabon harin”.

Tsohon Sarkin Kano ya magantu kan dakatarwar da aka yi wa Sheikh Abduljabbar

“Ba za mu taba bari wani ya zo mana da wani sabon abu da ba addini ba”.

Wanda ya jagoranci sace Daliban Kankara ya mika wuya

Mutum da ya jagoranci sace dalibai 344 ya rungumi shirin afuwar gwamnati