Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnan Jihar Ribas ya sauya sheka zuwa APC

Gwamnan Jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya sauya sheƙa daga Jam’iyyar PDP zuwa APC.

Kamfanin Mangal ya kori direba kan dauko yara 21 da aka kama a Kogi

An kori direban Kamfanin Simintin Mangal bayan jami’an tsaro sun kama shi da motar kamfanin dauke da yara 21 da ake zargin an yi safarar su ne daga ji

Yara masara zuwa makaranta barazana ne ga kasa — Shettima

Shettima ya ce, dole malamai su samu horo mai kyau, kulawa da kuma kima a matsayinsu na ƙwararru domin a samu ingantaccen ilimi

Juyin Mulki: ECOWAS ta ayyana dokar ta-baci a kasashenta

ECOWAS ta ce yin hakan ya zama dole domin shawo kan barazanar da juyin mulki ke wa tsarin dimokuradiyya a yankin

NAJERIYA A YAU: Yadda Abincin Da Mutane Ke Ci Ke Zamewa Guba

Yawanci mutane kan ci guba ta hanyar abincin, amma da dama daga cikin mutane basu sanin wannan matsala.