Manyan Labarai

Manyan Labarai

Fashewar tankar mai ta hallaka mutane 11 a Abuja

Mazauna yankin sun rika fitowa da jarkoki da bokitai domin kwasar ganima.

Za a kwaso ’yan gudun hijirar Borno 4,982 daga Kamaru

Daga cikin adadin, 3,224 za su koma Banki, sai kuma 1,758 da za su koma Bama.

Yadda ’yan bindiga ke samun miyagun kwayoyi a Sakkwato —Tambuwal

Galibi ’yan bindiga da masu satar mutane suna samun miyagun kwayoyi ne ta wannan hanya.

Za mu shirya mukabala tsakanin Abduljabbar da Malamai — Ganduje

Za mu shirya mukabalar da za a yi baja kolin dalilai domin banbance tsakanin tsakuwa da tsaba.

’Yan bindiga sun hallaka mutum 18 a Birnin Gwari

Rahotanni sun ce ’yan bindigar sun shafe kusan sa’o’i uku suna ta’asa.