Manyan Labarai

Manyan Labarai

Rufe masallaci: Sheikh Abduljabbar ya yi raddi ga Gwamnatin Kano

Malamin ya ce yi bakin zalunci ne kuma da gangan gwamnatin ta rufe masallacin.

Gwamnatin Kano ta rufe masallacin Sheikh Abduljabbar kan ‘batanci ga Sahabbai’

Ta hana malamin yin wa’azi ko lakca tare da dakatar da sanya karatunsa a kafafen yada labarai.

Zaben 2023: Jonathan ba ya cikin lissafin APC —Buni

APC ta musanta zargin cewa tana zawarcin Jonathan ya yi mata takara a 2023.

’Yan sanda su hallaka ’yan bindiga a Katsina

’Yan sanda sun yi wa ’yan bindiga kofar rago, sannan suka bude musu wuta.

Harin ’yan bindiga ya sa mutane kaura a Zariya

Mazauna unguwannin Zariya na hijira saboda masu garkuwa da mutane sun fitine su.