Manyan Labarai

Manyan Labarai

Najeriya za ta sayi rigakafin COVID-19 miliyan 120 —Fayemi

A cikin shekara biyu za a sayo rigakafin COVID-19 miliyan 120 domin jama’ar Najeriya

Kai wa Fulani hari ba zai haifar wa da Najeriya da mai ido ba – Bashir Tofa

Bashir Tofa ya gargadi wanda ke korar wasu mutane daga jihohinsu.

’Yan bindiga sun kashe mutane 21, sun yi garkuwa da 40 a Neja

‘Yan bindigar sun farnaki kauyuka uku a jihar Neja.

An rufe babbar kasuwar Abuja saboda karya dokar COVID-19

Wakilinmu ya ga yadda wasu daga cikin ’yan kasuwar sun yi zaman dirshan a kofofin shigarta.

A karo na biyu Igboho ya jagoranci kone gidajen Fulani

Hakan na zuwa ne bayan Igbohon ya yi ikirarin cewa Gwamnan jihar ne ya gayyace shi domin ya fatattaki Fulani.