Manyan Labarai

Manyan Labarai

An sake kara wa’adin hada lambar NIN da layukan waya

Pantami ya ce an yanke shawarar ne saboda a ba dimbin ‘yan Najeriya damar samun yin hakan.

’Yan sanda za su fara dirar mikiya a kan masu karya dokokin kariyar COVID-19

An kuma umarci Kwamishinonin rundunar a jihohi 36 da Abuja da su ma su yi hakan.

Dole ne Buhari ya farga don dakile rikicin kabilanci a Najeriya — Dokta Ardo

Dokta Ardo ya koka kan yadda Buhari ya kame bakinsa ba tare da cewa komai ba.

Daliban jami’ar Abuja na zanga-zanga kan karin kudin makaranta

Dole ne a janye karin kudin makaranta da aka yi mana.

Marayun Abuja sun kubuta daga hannun ’yan bindiga

Sun sako marayun da suka yi garkuwa da su a Abuja ne bayan karbar kudin fansa.