Manyan Labarai

Manyan Labarai

Jami’an tsaro sun ceto mutane 4, sun cafke ‘yan bindiga 3 a Kaduna

Bayan ceto mutane hudu da jami’an tsaro suka yi, sun yi nasarar cafke ‘yan bindiga uku.

Tsaftar Muhalli: Kotu ta rufe tashar mota da gidan mai a Kano

Kotun ta sake cin tarar masu babura da daidaikun mutane da suka karya dokar.

Buhari ya sabunta rajistarsa a jam’iyyar APC

Buhari ya sabunta rajistar a mazabarsa ta Sarkin Yara da ke garin Daura.

Gwamnatin Kaduna ta sanar da ranar sake bude makarantun sakandiren jihar

Gwamnatin za ta sanar da ranar komawar daliban aji 4, 5 da 6 na makarantun firamare nan ba da jimawa ba

COVID-19 ta kashe mutane 193 cikin kwanaki 20 a Najeriya

Ya zuwa ranar Laraba, akalla mutane 126,160 suka kamu da cutar a Najeriya, 1,544 kuma suka mutu.