Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mutum ɗaya ya mutu a zanga-zangar adawa da hare-haren ’yan bindiga a Kano

An banka wa ofishin shugaban ƙaramar hukumar wuta a yayin zanga-zangar nuna rashin jin daɗi kan yawaitar hare-haren ’yan bindiga.

WHO ta ayyana ɓarkewar Ebola a Congo a matsayin barazanar lafiya ta duniya

A cikin shekaru 50 da suka gabata, cutar ta kashe kusan mutum 15,000 a Afirka duk da an samu ci gaba wajen rigakafi da magani.

’Yan Majalisar Tarayya 5 sun faɗi zaɓen fid-da-gwani a Kuros Riba

Daga cikin ’yan majalisar da mazabunsu suka juya musu baya akwai Rt. Hon. Mike Etaba, mai wakiltar mazaɓar Obubra/Etung , da kuma Rt. Hon. Alex Egbona

NDLEA ta kama albarusai da aka ɓoye a buhun gari

Hukumar ta kuma gano dubban ƙwayoyin Tramadol da aka ɓoye a cikin jarkar manja, a wani samame na daban.

Yusuf Buhari ya doke ɗan Lawal Daura a zaɓen ɗan takarar Majalisar Tarayya

A ƙarshen zaɓen, Yusuf Buhari ya yi nasara a zaɓen fid-da-gwanin da ƙuri’a 17,342 a kan Awwal Lawal Musa Daura wanda ya samu ƙuri’a 480.