HOTUNA: Yadda dalibai 100 da aka sace a Neja suka dawo
Gwamnan Neja, Umaru Bago ya karbi dalibai 100 da aka yi garkuwa da su a Makarantar St. Mary da ke jihar.
Manyan Labarai
Gwamnan Neja, Umaru Bago ya karbi dalibai 100 da aka yi garkuwa da su a Makarantar St. Mary da ke jihar.
Sojoji sun kashe wasu da ake zargin ’yan bindiga ne da suke ƙoƙarin yi garkuwa da ayarin ’yan kasuwa a kan hanyar Tarah–Karawa da ke Sabon Birni a Jih
Ya ce abin da ya fi nuna gazawar gwamnati shi ne yadda aka bar jihohi su kafa ƙungiyoyin sa-kai ba tare da horo na musamman ba, abin da ya ƙara yaɗuwa
Irin makudan kudaden da gwamnati ke bukata don samar da ƴansandan jihohi.
Rashin shugabanci nagari da son mulki na dogon lokaci su ne manyan dalilan da ke haddasa yawaitar juyin mulki a yankin Afirka ta Yamma.