Manyan Labarai

Manyan Labarai

Bidiyon Dala: Kotu ta fitar da ranar ci gaba da shari’ar Ganduje

Ganduje ya bukaci sauya wasu daga cikin shaidun da za su kare shi a gaban kotun.

Karin ’yan matan Chibok sun tsere daga hannun Boko Haram

Jama’a na ta tururuwa zuwa gidan iayyen daliban don taya su murna.

NCC za ta hukunta kamfanonin sadarwa kan zuke wa mutane ‘Data’

Shugaban hukumar ya ce dole ne kamfanonin sadarwa su bi dokokin da aka shimfida musu.

Rikicin Fulani: Sule Lamido ya kare Buhari

Ya bude wa Tinubu da Amaechi wuta kan rashin kare Buhari

An ba hamata iska kan Dokar Man Fetur a Majalisar Tarayya

Al’ummomi masu arzikin mai sun dambace a zaman sauraron ra’ayoyi kan Dokar Mai Fetur (PIDB)