Manyan Labarai

Manyan Labarai

Muna cikin dokar ta-baci —Buhari ga Manyan Hafsoshi

Ya ce burin ’yan Najeriya a kan hafsoshin babba ne, don haka sai sun yi da gaske

Dole a kayyade wa sabbin Hafsoshin Tsaro lokaci —Ndume

‘A ba su abin da suke bukata, a sa musu wa’adi, ida sun gaza a salle su’

Hafsoshin Tsaro sun yi alkawarin kare rayukan ’yan Najeriya

Hafsan Hafsoshi ya ce kare Najeriya da jama’arta shi ne abin da suka sa a gaba

Buhari ya gana da sabbin Hafsoshin Tsaro

Buhari ya gana da su a Fadar Shugaban Kasa washegarin ranar da ya nada su

Kwalara ta kashe mutum 20 wasu 200 na kwance a Binuwai

Mutum 200 sun kamu da annobar a kasa da sati uku bayan barkewarta a Jihar