Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mutum 6 sun mutu, 3,000 sun tsere bayan harin ’yan bindiga a Neja

Maharan sun shafe kusan awa 24 suna cin karensu babu babbaka a kauyuka 12.

’Yan bindiga sun kashe shugaban karamar hukuma a Jihar Taraba

’Yan bindigar sun hallaka mutanen ne bayan da suka fahimci ana biye da su.

’Yan bindiga sun kai hari gidan marayu a Abuja, sun sace mutum 10

Maharan sun kuma yi awon gaba da wasu matan aure guda biyu dake zaune a bayan gidan marayun.

Yadda za a sauya salon yakar matsalar tsaro a Arewa

Sabbin hanyoyin da za a bi tunda na gwamnati ba su biya bukata ba

Yadda Kwamandojin ’yan bindiga suka tuba a hannun Dokta Gumi

Sun tuba a wurin taron wa’azin malamin tare da alkawarin ba za su sake ba.