Za a fara hukunta mara sa amfani da takunkumi a Kano
“Mun san dole mutane za su yi korafi, amma hakan ba zai hana mu yin abinda ya dace ba.”
Manyan Labarai
“Mun san dole mutane za su yi korafi, amma hakan ba zai hana mu yin abinda ya dace ba.”
Tsohon Ministan Matasa da Wasanni, Barista Solomon Dalung ya ce jam’iyyar APC ta gaza cika alkawuran da ta yi wa ’yan Najeriya a harkar tsaro
Wannan ne dai karo na uku da manyan sarakunan jihar suke mutuwa a lokacin da babu tazara a tsakani
Ana neman Sunday Igboho, jagoran wadanda suka kai wa Fulani harin
Mun gaji da gafara sa da gwamnatin tarayya take mana.