Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ma’aikatan Jami’a sun sa ranar gurgunta harkokin Ilimi a Najeriya

Mun gaji da gafara sa da gwamnatin tarayya take mana.

Boko Haram na sansani a Jihar Nasarawa —Gwamna Sule

An cafke mutum 900 a samamen hadin gwiwar jami’an tsaro.

Yadda kama almajirai a gidan Sheikh Dahiru Bauchi ke ta da kura

Raina addini ne a kori masu karatun Al-Kur’ani a wani gari, inji malamin.

Abin da ya kamata kafin sauya fasalin Najeriya —Dokta Hakeem

Babu wanda zai tilasta mu amince da duk abubuwan da wasu suka kawo

Matar Sheikh Zakzaky ta kamu da Coronavirus

Gwaji da likitoci suka gudanar ya tabbatar Zeenatu tana dauke da kwayar cutar Coronavirus.