Manyan Labarai

Manyan Labarai

Majalisar Zartarwa ta amince a tsawaita shekarun ritayar malamai

Shugaban Kasa Buhari ya amince da wani tukwici na musamman ga hazikan malamai.

An cafke jami’in tsaron ABU da ke hada baki ana garkuwa da mutane

Daga cikin wadanda aka kama din har da ma’aikaci dake aiki a sashen tsaro na jmai’ar mai suna Aliyu Abubakar.

An hallaka mutum 348, an sace 411 cikin wata 1 a Najeriya —Rahoto

Rahoton ya ce 315 daga cikin 348 din da aka kashe fararen hula ne, 33 kuma jami’an tsaro ne.

Duk mai COVID-19 da ya shigo Jihar Kogi zai warke —Yahaya Bello

“Masu fakewa da COVID-19 suna wawure kudaden gwamnati da su daina tun kafin fushin Allah ya same su.”

Yadda mazajen Kano suke lakada wa matansu duka —Hisbah

Matsalar ta zama ruwan dare ta kuma kai intaha inda mazajen ke jikkata matan