An kama sojojin da suka yi yunƙurin juyin mulki a Benin
Dukkan waɗanda aka kama sojoji ne masu aiki a halin yanzu, sai mutum ɗaya da ya taɓa yin aiki a rundunar amma ya yi ritaya.
Manyan Labarai
Dukkan waɗanda aka kama sojoji ne masu aiki a halin yanzu, sai mutum ɗaya da ya taɓa yin aiki a rundunar amma ya yi ritaya.
ECOWAS ta ce a shirye take ta kare dimokuraɗiyya a ƙasar.
Rundunar ‘yan sandan jihar ta tabbatar da faruwar lamarin.
Sai dai Shugaban Ƙaramar Hukumar ya musanta batun kai wa masallaci hari a yankin.
Daraktan hukumar ya ja hankalin jama’a game da hatsarin shiga rijiya.