Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ramadan: Abin da ya sa Najeriya ba ta bin lissafin Saudiyya

Dalilin bambancin ganin watan Saudiyya da Najeriya

Rigimar Kwankwaso da Ganduje tana kawo wa Kano cikas — Mu’azu Magaji

Abin da ya fi alheri a yanzu shi ne Kwankwaso da Ganduje su jingine banbancinsu na siyasa.

Gwamnatin Tarayya za ta dawo da dokar kulle idan…

“Kasar nan na cikin mawuyacin hali, don haka dole mu kiyaye,” inji Boss Mustapha.

An sake rufe gidajen kallo da na taruka a Kano, an umarci ma’aikata su zauna a gida

Matakin na daga cikin shawarwarin taron masu ruwa da tsaki na Jihar

Har yanzu akwai layukan waya miliyan 29 da ba a hada da lambar NIN ba

NCC dai a baya ta lashi takobin rufe layukan da suka gaza yin hakan bayan cikar wa’adin.