Manyan Labarai

Manyan Labarai

Najeriya tana da karancin malamai 277,537 a makarantun Firamare — UBEC

Babban kalubalen da muke fuskanta shi ne samun kwarrarun malamai da suka cancanci karantar da yara.

Sojoji sun kashe ‘yan bindiga 50 a Zamfara

Bayan gwabzawa, sojoji sun kwato shanu 334 daga hannun ‘yan bindigar.

‘Yan ta’adda sun harbe wani mutum a Kano

‘Yan bindigar sun tsere da motar mutumin, bayan sun harbe shi a kirji.

Bashin $5.3bn ya hana gina layin dogo daga Kano-Ibadan

Da zarar Najeriya ta samu bashin daga China za a fara aikin titin jirgin kasan

Ganduje zai ba Kwankwaso sarautar mahaifinsa

Gidan nan ya cancanci dukkan alheri da girmamawarmu, inji Ganduje