Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Yan gudun hijira miliyan 2 ne yanzu a Najeriya – Minista

Ministar ta ce rikicin Boko Haram, ta’addanci, Garkuwa da mutane ne ya yi sanadin haifar da ‘yan gudun hijirar.

Facebook da Instagram sun dakatar da shafukan Trump har ya sauka daga mulki

Mark Zuckerberg ya ce an dakatar da Donald Trump daga amfani da Facebook da Instagram har zuwa lokacin wa’adin mulkinsa.

Hatsarin mota ya lakume rayuka 4,792 a 2020 – FRSC

Hukumar ta lura yawancin abubuwan da suke haddasa hadurran na da alaka ne da gudun wuce sa’a

Gwamnati ta soke sabon karin kudin lantarki

Minista ya ce ba a ba wa hukumar NERC izinin karin farashin da aka yi ba.

Katin dan kasa: Ma’aikatan NIMC sun shiga yajin aiki

Ma’aitan rajistar katin dan kasa na yajin aiki yayin da wa’adin rufe layukan waya marasa lambar ke kara kurewa