Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda aka yi jana’izar Iyan Zazzau

Dubun dubatar mutane sun halarci jana’izar marigayi Alhaji Bashar Aminu

Yadda na haihu a hannun ’yan bindiga —Mai jego

Ina goye da dana ga kuma tsohon ciki a lokacin da suka yi garkuwa da ni

Sojoji sun kubutar da mutum 10 a hannun ’yan bindiga

Dakarun sojin Najeriya sun ceto mutm 10 da aka yi garkuwa da su tare da hallaka wani dan bindiga a Jihohin Zamfara da Kastina. Kakakin Rundunar Tsaro

‘Na ga yadda ake horar da yara su zama ’yan bindiga’

‘Suna kashe mutum su ba namun daji; na ga Farfesan Jami’ar ABU a wurinsu

Gwamnatin Kaduna ta rusa Otal din da aka shirya yin taron badala a ciki

Gwamnati ta ce KASUPDA na da damar rusa irin wadannan gine-gine