Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari zai yi wa ’yan Najeriya jawabi ranar Juma’a

Jawabin, wanda zai kasance na sabuwar shekara ne za a watsa shi da misalin karfe bakwai na safe.

Buhari ya ce a ba wa manoma taraktocin da NASENI ta gyara

Ya ce samun kayan aiki na zamani zai bunkasa amfanin da za a girba

Buhari ya sanya hannu a kan kasafin 2021

Ya sa hannu a kan kasafin tiriliyan N13.58 na 2021 awanni kafin shiga sabuwar shekarar

Kukah ya sauka daga Sakataren Kwamitin Zaman Lafiya —MURIC

‘Kalaman Bishop Kuka ba su dace da Sakataren Kwamitin Zaman Lafiya ba’

Yadda Buhari zai sa hannu kan kasafin 2021

Ranar Alhamis zai sa hannun kan kasafin 2021 na Naira tiriliyan 13.58