Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kwastam ta kama jirgin ruwan Brazil ɗauke da hodar iblis a Legas

Hukumar ta ce za ta ci gaba da sanya ido a tashar domin daƙile yunƙurin safarar miyagun ƙwayoyi zuwa Najeriya.

Ranar Sabuwar Shekara za mu rufe duk na’urar POS mara rajista —Gwamnati

Ta ce hakan na jefa miliyoyin ’yan Najeriya, ciki har da ’yan kasuwa ƙanana da masu aiki a karkara, cikin haɗarin tattalin arziki da asarar jari.

Ɗa da mahaifi sun mutu a cikin rijiya a Kano

Wasu mutane uku sun rasu yayin da suke tsaka da aikin yasar rijiya a garin Badume da ke Ƙaramar Hukumar Bichi a Jihar Kano. 

Ƙasashen waje na taimaka wa ’yan ta’adda a Najeriya —Sheikh Gumi

Sheikh Ahmad Gumi ya danganta ƙaruwar matsalar tsaro da hare-haren ta’addanci a Najeriya a baya-bayan nan da irin maganganun da ƙasashen waje suka riƙ

’Yan sanda sun kama tsohon shugaban PCACC, Muhuyi Rimin Gado a Kano

Rahotanni sun ce an yi ɗauki ba daɗi da shi kafin tafiya da shi.