Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kashe ’yan bindiga 9 a hanyar Kaduna-Abuja

’Yan bindigar na kokarin tsallakawa wani sashe na hanyar ne lokacin da aka yi musu kwanton bauna

‘Sauya Shugabannin Tsaro bukata ce da ta zama tilas’

Manyan hafsoshin tsaron Najeriya sun gaza, ba su da wani uzuri.

Bom ya kashe sojoji uku tare da raunata wasu a Borno

Sojojin sun taka bom din ne yayin da suke rakiyar matafiya a hanyar Dikwa-Gomboru Ngala.

Matan da suka fi tashe a Najeriya a 2020

Mata 10 da ba za a manta da su ba a shekarar 2020 a Najeriya

A shirya wa annobar dake tafe bayan COVID-19 –Majalisar Dinkin Duniya

Antonio ya ce ya zama wajibi a fara tunanin wata annobar da za ta iya zuwa a nan gaba