Manyan Labarai

Manyan Labarai

Shakatawa ce ta kai ni Amurka ba jinya ba — Gwamna Sule

Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa, ya musanta zargin da ake yi masa na cewa a yanzu haka ya fita neman magani ne a Kasar Amurka, yana mai jaddad

Kotu ta daure matar da ta jagoranci yaki da hana mata tuki a Saudiyya

Shekara biyu ke nan da tsare Loujain al-Hathloul bayan zanga-zangar adawa da dokar

An nada Sanata Ahmad Lawan sarauta a kasar Ibo

An yi wa Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan nadin sarauta a kasar Ibo, inda ya yi kira ga jama’ar sassan Najeriya su zauna lafiya da junansu. An

Ana jiran sakamakon zaben Shugaban Kasar Nijar

Mutum 30 na takarar Shugaban Kasa, 5,000 kuma na fafatawa a zaben Majalisar Dokoki.

Coronavirus ta kashe karin mutum 7 a Najeriya, 838 sun kamu

Alkaluman Hukumar Dakile Cututtuka Masu Yaduwa a Najeriya NCDC, sun nuna cewa an samu karin mutum 838 da cutar Coronavirus ta harba ranar Lahadi a fad