Manyan Labarai

Manyan Labarai

Za a samu karancin masara a 2021 —Manoma

Manoma sun bayyana abin da zai kawo karancin masara a Najeriya

’Yan bindiga sun yi garkuwa da mutum 48, sun kashe 2 a Katsina

’Yan bindiga sun kwana biyu suna cin karensu ba babbaka a kauyukan Karamar Hukumar Batsari

An kashe basarake mako daya bayan garkuwa da shi a Neja

Tun da farko dai sai da ’yan bindigar suka nemi N800,000 a matsayin kudin fansar sa.

’Yar Shaikh Ibrahim Nyass ta rasu

Sayyada Maryam Nyass ta sadaukar da rayuwarta kacokan wurin hidimar Alkur’ani

Ministar Mata na rokon addu’a bayan ta harbu da COVID-19

Pualine Tallen ta killace kanta, tana rokon addu’o’i daga jama’a