Manyan Labarai

Manyan Labarai

Boko Haram ta kaddamar da hari a kauyen Adamawa

Wasu ’yan bindiga da ake kyautata zaton ’yan kungiyar Boko Haram na can suna cin Karen su ba babbaka a garin Garkida a jihar Adamawa.

Na kan ji takaici duk lokacin da aka kai wa ’yan Najeriya hari —Buhari

“A matsayi na uba, nima na kan ji radadi duk lokacin da yara suka fada irin wannan yanayin

Muryar Sheikh Ahmed Lemu ta kara fito da hasken addinin Islama —Buhari

An yi rashin babban masani da duniya ke kishirwar ire-irensa

Zulum ya bankado ma’aikatan bogi 22,556 a Borno

An samu rarar Naira miliyan 420 bayan kawar da ma’aikatan bogin

Kungiyar ASUU ta janye yajin aiki

Shugaban ASUU, Biodun Ogunyemi ya sanar da hakan a safiyar Laraba