Manyan Labarai

Manyan Labarai

Majalisa ta amince da kasafin 2021

An ware wa ayyukan yau da kullum tiriliyan N5.6, manyan ayyuka kuma tiriliyan N4.1

Sojoji ne suka ceto Daliban Kankara —Fadar Shugaban Kasa

Amma Gwamna Masari ya ce Miyetti-Allah ce ta shiga tsakani har aka ceto su

Boko Haram: An kashe sojoji 5, an sace fararen hula 35 a wani sabon hari

An kai wa tawagar sojojin hari ne ranar Asabar a jihar Borno.

An ceto daliban Islamiyya 80 da wasu mutum 4 da aka sace a Katsina

Hakan ya fito ne daga bakin kakakin rundunar’yan sandan jihar, SP Gambo Isa.

An yi garkuwa da daliban Islamiyya a Katsina

Daliban sun dawo daga wajen bikin Maulidi ne, lokacin da ‘yan bindigar suka yi garkuwa da su.