Manyan Labarai

Manyan Labarai

Wahalar da muka sha a hannun mutanen da suka yi garkuwa da mu —Daliban Kankara

Mun dauki kwana biyu kafin mu samu mu saka wani abu a bakinmu.

Ce-ce-ku-ce kan wanda ya yi garkuwa da Daliban Kankara

Yadda kawuna suka rabu har tsakanin masana harkar tsaro game da sace Daliban Kankara

Garba Shehu ya ba ’yan Najeriya hakuri kan cewa dalibai 10 aka sace

Ya ce ya samu alkalumansa ne daga mutanen da ya kamata su san halin da ake ciki.

Buhari na ganawa da Daliban Kankara a Katsina

Shugaban Kasa na ganawa da yaran aka yi garkuwa da su a ranar da suka dawo Katsina. 

Yadda muka sasanta aka sako Daliban Kankara ba biyan kudin fansa

Gwamnan Zamfara ya ce a hannun ’yan bindiga aka karbo yaran ba Boko Haram ba