Manyan Labarai

Manyan Labarai

Shugaban Faransa ya kamu da COVID-19

Fadar Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron a ranar Alhamis ta tabbatar da cewa shugaban ya kamu da cutar COVID-19.

Duk da bude wasu iyakoki, har yanzu babu damar shigo da shinkafa da kaji

To sai dai sake bude iyakokin bai shafi kayayyaki kamar shinkafa da kaji ba.

Sace Dalibai: Masu zanga-zanga na dandazo a Daura

An fara zanga-zangar #BringBackOurBoys don neman sako Daliban Kankara

An gano Daliban Kankara a dajin Zamfara

Gwamna da sojoji sun musanta ikirarin Boko Haram na garkuwa da daliban GSSS Kankara

Nan da watan Janairu Najeriya za ta shigo da rigakafin COVID-19 – Minista

Ministan ya ce tattauna ta yi nisa tsakanin su da kamfanonin dake sarrafa rigakafin