Manyan Labarai

Manyan Labarai

Janar din sojojin Najeriya 18 sun kamu da COVID-19

Rahotanni sun nuna cewa akasarin su sun kamu da ita ne yayin wani taron Babban Hafsan ojin Kasa na kasa na 2020.

Yadda aka daura auren matashin Kano da Ba’amurikiya

Lamarin dai ya fara shekaru biyu da suka gabata a matsayin soyayyar shafin Instagram

An yi zanga-zangar neman a ceto daliban GSSS Kankara da aka sace

Gwamnati ta fito ta yi magana don muna son a ceto yaranmu.

‘Yan bindiga sun sace tsohowa mai shekara 90 a Zamfara

‘Yan bindigar sun yi awon gaba da tsohuwa mai shekara 90 a Karamar Hukumar Kauran Namoda a jihar Zamfara.

Yadda muka kwana a daji — Daliban GSSS Kankara

’Yan bindigar sun rika kiran mu da mu dawo tare da cewa babu abin da zai same mu.