Manyan Labarai

Manyan Labarai

An ceto dalibai 200 bayan harin GSSS Kankara

Hukumomi na ci gaba da kirge domin tabbatar da yawan wadanda suka bace

’Yan bindiga sun sace dalibai a GSSS Kankara bayan zuwan Buhari Daura

An yi garkuwa da daliban ranar da Shugaban Kasa ya fara ziyara a Jiharsa

Buhari ya kai ziyara Daura

Shugaba kasa zai yi mako guda a Jihar Katsina mai fama da ’yan bindiga

Fagacin Zazzau ya sallami lauyansa a shari’ar rikicin sarauta

Fagaci ya sallami lauya mai kare shi a karar da Iyan Zazzau ya shigar kan nada Sarki Zazzau

Yadda rashin tsaro ya sa ’yan Arewa dawowa daga rakiyar Buhari

‘Tsige shi ya kamata, yanke kauna daga majalisa ce ta sa ake neman a sauka’