Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnati ta rufe rajista da sayar da layukan waya

Najeriya ta hana sayarwa ko yin rajistan layukan waya nan take

Yadda gwamnati ke leken asirin wayoyin ’yan Najeriya

Akalla hukumomi biyu na amfani da na’urorin leken asiri daga Isra’ila

Matsalar Tsaro: Buhari ya gana da Gwamnoni 36 na Najeriya

Kungiyar Gwamnonin Najeriya NGF ta tattauna da shugaban kasar dangane da matsalar tsaro.

Shugaban Media Trust ya zama sabon shugaban Kungiyar Masu Gidajen Jarida

Malam Kabiru Yusuf ya zama sabon shugaban kungiyar NPAN.

Gwamnati ta rage kudin mai

Da wannan sabon ragin, za a rika sayar da kowacce lita a kan N162.44 sabanin N168