Tinubu ya naɗa tsohon kantoman Ribas da Dambazau a matsayin Jakadun Najeriya
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya naɗa tsohon shugaban rundunar sojin ruwa kuma tsohon Kantoman jihar Ribas, Ibok-Ete Ekwe Ibas a matsayin Jakadan Najeriya
Manyan Labarai
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya naɗa tsohon shugaban rundunar sojin ruwa kuma tsohon Kantoman jihar Ribas, Ibok-Ete Ekwe Ibas a matsayin Jakadan Najeriya
Sabon ministan ya ce zai yi aiki tuƙuru don kawo ƙarshen hare-haren ta’addanci da ake yi a Najeriya.
Tsohon ministan ya ce duk wani labari bayan wanda ya sanar ƙarya ce.
Sanatoci da dama sun amince da ƙudirin.
Gwamnan ya ce ya gana da Shugaba Tinubu kan matsalar tsaro a jihar, kuma an ɗauki matakan kawo ƙarshen matsalar.