Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun kashe mutum 1, sun yi garkuwa da 5 a Neja

‘Yan bindigar sun kai hari wasu gidaje uku, inda suka kashe mutum daya suka garkuwa da biyar.

Ta’addanci zai iya dore wa tsawon shekaru 20 a Najeriya —Buratai

Akwai rashin fahimta game da abin da tawaye da ta’addanci suka kunsa.

Matsalar tsaro: Buhari zai bayyana gaban majalisa

Shugaban zai yi wa majalisar bayani kan matsalar tsaro.

Najeriya da China sun kulla yarjejeniya kan yaki da ‘yan ta’adda

Najeriya ta kulla yarjejeniyar fahimtar juna da Kasar China kan yaki da ‘yan ta’adda.

Ya kamata a yi amfani da sojojin haya a yaki ’yan ta’adda —Gwamnoni

Gawamnonin sun ce sojojin Najeriya su kadai ba za su iya yakar ’yan Boko Haram ba.